速報APP / 娛樂 / Littafin Hikayoyin Shehu Jaha

Littafin Hikayoyin Shehu Jaha

價格:免費

更新日期:2018-09-26

檔案大小:53M

目前版本:3

版本需求:Android 4.1 以上版本

官方網站:mailto:nasir.abdulkarim1@gmail.com

Email:https://gist.githubusercontent.com/KareemTKB/80a0fb4791673429fa09e9a8c3bd4f74/raw/2df9fbffec41191beac6ff98c2c2569e79adc1cf/Android%20Privacy%20Policy

聯絡地址:AASTMT Abou Qeer, Alexandria Egypt. P.O 21913

Littafin Hikayoyin Shehu Jaha(圖1)-速報App

Assalamu Alaikum,

Ga masu son karanta MANHAJJAR HIKAYOYIN SHEHU JAHA na Tijjani M. Imam ga dama ta samu. Wannan manhajja kyautace kuma tana aiki nan take. Bata bukatar a kunna data domin tayi aiki.

Littafin Hikayoyin Shehu Jaha(圖2)-速報App

Kadan daga cikin Hikayoyin:

- JIFAN GAFIYAR BAIDU

Littafin Hikayoyin Shehu Jaha(圖3)-速報App

Shehu Jaha ya gamu da wata mace kan hanya. Sai ta tambaye shi daga ina ya fito? Sai yace da ita daga jahannama. Da jin haka

sai ta tambaye shi ko ya ga yaron ta da ya rasu a can? Sai yace da ita ya gan shi a tsaye a kofar Aljanna an hana shi shiga har sai an

Littafin Hikayoyin Shehu Jaha(圖4)-速報App

biya masa bashin da yake kansa. Sai matar ta bashi kudin da zasu biya wannan bashin, ta kama hanya ta tafi gida, ta bawa mijinta

labarin abin da ya faru, sai nan da nan mijin nata ya zabura ya hau dokinsa don ya kamo barawon. Ko da shehu ya hango shi, sai yayi

Littafin Hikayoyin Shehu Jaha(圖5)-速報App

wuf ya fada wani gida da ake yin nika, yace da mai nika, don Allah ka cece ni wani Azzalumi ne ya biyo ni, saboda haka

taimakon da zaka kayi mini shine ka karbi rigata ka sanya, ni kuma ka bani taka na sa, sai ka hau wannan bishiyar ka buya a cikin

Littafin Hikayoyin Shehu Jaha(圖6)-速報App

rassanta. Sai mai nika ya amince da wannan bukata, da mai gida ya iso gidan nika ya shiga, ya tambayi inda barawon yake, sai shehu ya nuna masa mutumin da yake kan

bishiya, nan da nan sai mutumin ya cire GWADONSA ya bar dokin sa, ya hau bishiya don ya kama barawon, sai fa Shehu ya dauki

Littafin Hikayoyin Shehu Jaha(圖7)-速報App

gwadon ya yi maza ya dare dokin ya sheka a guje. Bayan nan sai mai doki ya dawo gida a kasa, ya ce da matarsa babu shakka mutumin

nan daga lahira yake kuma can zai koma, saboda haka na ba shi mayafina da dokina na ce ya hada da kudin da kika ba shi ya kai

Littafin Hikayoyin Shehu Jaha(圖8)-速報App

wa yaron...

Godiya ta musamman ga Malama Aisha Bashir wacce ta taimaka sosai domin ganin wannan manhajja ta hikayoyin shehu jaha tazo gareku.

Littafin Hikayoyin Shehu Jaha(圖9)-速報App